Bakar magana
Wasu mutane ne su uku suna zaune sai ga mai sayar da nama zai wuce. Suka kira shi domin su saya, daya ya ce a yanka masa na Naira hamsin, shi ma dayan ya ce a yanka masa na hamsin. Sai aka tambayi dayan shi kuma na nawa za a yanka masa, sai ya ce: […]
Wasu mutane ne su uku suna zaune sai ga mai sayar da nama zai wuce. Suka kira shi domin su saya, daya ya ce a yanka masa na Naira hamsin, shi ma dayan ya ce a yanka masa na hamsin. Sai aka tambayi dayan shi kuma na nawa za a yanka masa, sai ya ce: “Ni likita ya hana ni cin nama amma dai dan yanko mani kadan in dandana.” Mai nama ya yanka masa, ya saka a baki ya ji dadi, sai ya ce masa: “Yanko mani na Naira ashirin.” Jin haka sai mai nama ya ce: “dauko baro!”
Daga Aminu M. Ibrahim, 09034793420