Bakar magana (2)

Wata mata ce, ta kai mijinta kara, alkali ya tambaye ta laifin day a yi mata, sai ta ce ai ba ya wanka. Da aka zo ga mijin sai ya ce wa alkali: “Yallabai, na fasa auren, ta je ta auri kwado, ni kuma zan auri akuya.” Daga Sulaiman Baba, 08059094714

Bakar magana (2)
Bakar magana (2)

Wata mata ce, ta kai mijinta kara, alkali ya tambaye ta laifin day a yi mata, sai ta ce ai ba ya wanka. Da aka zo ga mijin sai ya ce wa alkali: “Yallabai, na fasa auren, ta je ta auri kwado, ni kuma zan auri akuya.”

Daga Sulaiman Baba, 08059094714