Bam ya kashe mutum 4 a Yola
Akalla mutum hudu sun rasa rayukansu bayan wani bam ya tashi a wani caji ofis din ‘yan sanda da ke garin Yola na Jihar Adamawa.