Bam ya kashe mutum hudu a Yola
Akalla mutum hudu sun rasa rayukansu bayan wani bam ya tashi wani caji ofis din ‘yan sanda da ke garin Yola na Jihar Adamawa.