Bama-baman Boston sun jikkata 176
Bama-baman filin wasan motsa jiki na Bostona a Amurka da ya halaka mutum uku, ya kuma jikkata mutum 176, har yanzu ba tantance harin cikin gida ne ko kuwa ’yan ta’adda ne daga kasashen waje