Ban dauki rubuta Al-kur’ani sana’a ba – Zakaran Gasar Rubuta Kur’ani
Malam Muhammad Umar, marubucin Alkur’ani ne da ya shiga gasar farfado da rubuta Alkur’ani Mai girma da hannu (Bugun hannu), inda ya zo na biyu a Jihar Yobe. A tattaunawar da ya yi da Aminiya ya bayyana shaukinsa a kan rubutun da kuma jimamin yadda rikicin Boko Haram ya hallaka bayin Allah da dama: