Ban taba ganin Kaza ko talo-talo sun yi auren jinsi ba – Yahya Jameh

Shugaban kasar Gambiya, Yahaya Jameh ya caccaki shugaban Amurka Barack Obama, inda ya kalubalance shi ya nuna masa kaza ko talo-talo da suka yi auren jinsi, wato kaza da kaza ko zakara da zakara. Don haka ya ce matukar shi ne shugaban kasar Gambiya babu yadda za a yi masa auren ’yan maza zir ko […]

Ban taba ganin Kaza ko talo-talo sun yi auren jinsi ba – Yahya Jameh
Ban taba ganin Kaza ko talo-talo sun yi auren jinsi ba – Yahya Jameh

Shugaban kasar Gambiya, Yahaya Jameh ya caccaki shugaban Amurka Barack Obama, inda ya kalubalance shi ya nuna masa kaza ko talo-talo da suka yi auren jinsi, wato kaza da kaza ko zakara da zakara. Don haka ya ce matukar shi ne shugaban kasar Gambiya babu yadda za a yi masa auren ’yan maza zir ko mata zir.
“Idan kuna ba mu taimako ne saboda namiiji ya auri namiji ko mace ta auri mace, to ku bari. Ba mu son taimakonku, kuma matukar ni ne shugaban kasar Gambiya, irin wannan ba za ta taba aukuwa ba,” inji shi.

An buƙaci mazauna Benuwe su yi ƙaura saboda fargabar ambaliyar ruwa

Abubuwan da ya kamata ku sani game da Zaɓen Edo

Ban zama Shugaban Kasa don na tara kuɗi ba — Tinubu

Babu buƙatar mu riƙa tsayar da motoci muna duba takardu — ’Yan sanda