Bana za a kammala kamfanin wutar lantarki na Jihar Sakkwato – Wamakko
Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aliyu Magatakarda Wamakko ya ba da tabbacin kammala aikin Kamfanin Samar da Wutar Lantarki Mallakar Jihar kafin karshen wannan shekara.