Bankin CBN ya goyi bayan karbar ladan hada-hadar kudi

Ga alamu babban Bankin Najeriya na CBN ya kammala shirye-shirye don fara aiwatar da cire kudin ladan hada-hadar kudi daga masu cire kudi da kuma masu ajiya.