Bankin manoma ya samu tallafin Dala miliyan daya

Kamfanoni biyu, KPMG Professional Services da Kamfanin Devpar Financial Consulting Limited sun sami kwangilar fiye da Dala miliyan 1 da digo uku don farfado da Bankin Manoma na Najeriya. Kamfanonin sun samu kwangilar bayar da horo tare da karfafa ayyukan Bankin Raya kasashen Afirka bayan da suka ci maki 84 da digo biyar da maki […]

Bankin manoma ya samu tallafin Dala miliyan daya

Kamfanoni biyu, KPMG Professional Services da Kamfanin Devpar Financial Consulting Limited sun sami kwangilar fiye da Dala miliyan 1 da digo uku don farfado da Bankin Manoma na Najeriya.
Kamfanonin sun samu kwangilar bayar da horo tare da karfafa ayyukan Bankin Raya kasashen Afirka bayan da suka ci maki 84 da digo biyar da maki 76 da digo 63 kamar yadda ka’idojin Bankin Raya Afirka suka tanada.
 

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida