Bankin SMB ya ba manoma 300 rance a Adamawa
Bankin Standard Microfinace (SMB) da ke Yola a Jihar Adamawa ya tallafa wa wasu manoman jihar 300 da rancen a wani yunkuri na bunkasa harkar noma don zaburar da kananan manoman karkarar jihar.