Banufe da kifi
Wani Banufe ne ya je baqunta Katsina dakin kara, aka kawo masa abinci da kifin gwangwani (Sadin). Koda ya buda gwangwanin nan ya ga yadda kifin yake a jere, sai ya ce: “Ni ba na cin danyen kifi.”Daga Kabir Sakaina Layin ’Yangoro Malumfashi, 08095968366
Wani Banufe ne ya je baqunta Katsina dakin kara, aka kawo masa abinci da kifin gwangwani (Sadin). Koda ya buda gwangwanin nan ya ga yadda kifin yake a jere, sai ya ce: “Ni ba na cin danyen kifi.”
Daga Kabir Sakaina Layin ’Yangoro Malumfashi, 08095968366