barayi biyu
Bahaushe da Inyamuri suka je sata wani gida, sai suka bi ta cikin silin. Sai Bahaushe ya fara yin gaba sai masu gidan suka ce: “Kai, waye nan?” Sai ya ce: “Miyau (kukan mage). Ya wuce abinsa, sun dauka mage ce. Inyamuri ya zo wucewa sai aka ce: “Waye nan?” Sai ya ce: “Ni ma […]
Bahaushe da Inyamuri suka je sata wani gida, sai suka bi ta cikin silin. Sai Bahaushe ya fara yin gaba sai masu gidan suka ce: “Kai, waye nan?” Sai ya ce: “Miyau (kukan mage). Ya wuce abinsa, sun dauka mage ce. Inyamuri ya zo wucewa sai aka ce: “Waye nan?” Sai ya ce: “Ni ma mage ne!”
Daga Mudassir Lawal Funtuwa 08136479825