barayin kayayyakin kamfanin lantarki sun shiga hannu a Birnin Kebbi

Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (Cibil Defence) a Jihar Kebbi ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da sata da lalata kayayyakin kamfanin wutar lantarki da ke yankin Birnin Kebbi.