Aminiyar Kurmi• Created January 25, 2013 17:07
Barazanar korar Fulani daga Jihar Oyo ta haifar da daukar matakan tsaro a Iseyin
Barazanar korar al’ummar Fulani daga garin Iseyin a Jihar Oyo da wasu mutane masu kiran kansu “’yan asalin Iseyin” suka yi, ya haifar da hanzarta daukar matakan tsaro da mahukunta suka yi,