Barcelona ta kulla yarjejeniya da Nolito

Kulob din FC Barcelona na Sifen ya ce ya kulla yarjejeniya da dan kwallon gaba a kulob din Celta bigo mai suna Nolito.&nbsp Sai dai dan kwallon ba zai koma kulob din ba sai an gama kakar wasa ta 2015 zuwa 2016.&nbsp Sai dai dan kwallon zai kasance a matsayin aro ne amma kulob din […]

Barcelona ta kulla yarjejeniya da Nolito
Barcelona ta kulla yarjejeniya da Nolito

Kulob din FC Barcelona na Sifen ya ce ya kulla yarjejeniya da dan kwallon gaba a kulob din Celta bigo mai suna Nolito.&nbsp Sai dai dan kwallon ba zai koma kulob din ba sai an gama kakar wasa ta 2015 zuwa 2016.&nbsp Sai dai dan kwallon zai kasance a matsayin aro ne amma kulob din biyu sun yi yarjejeniyar cewa Barca za ta iya sayensa a kan Yuro miliyan 18 kwatankwacin Naira biliyan 4 da miliyan 464 idan yana bukatarsa.&nbsp

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa