Bata-gari sun kashe mutum uku sun kone kasuwar Bwari
Wasu gungun bata-gari sun kashe mutum uku sannan suka sanya wuta a kasuwar Bwari bayan da wani wanda ake zargi dan kungiyar aisiri ne ya kashe wani mai suna Wisdom Philip.