Batun Batoyi

Batun toye-toyen kayan motsa muqamuqi da na amfanin yau kullum, abin da ya auku a kasuwannin qasar Haurobiya lamari ne mai tayar da hankali, musamman in an yi la’akari da tsilli-tsillin matsalolin da suka dabaibaye hada-hadar kasuwanci a qasar nan.