Ra'ayin Aminiya• Created December 14, 2012 16:24
Batun tantance shige-da-ficin kudaden kungiyoyin addinai a Najeriya
A kwanan nan ne Cibiyar Bin Kadin Al’amuran Kudi A Najeriya (FRC) ta sanar da cewa daga Janairun badi za ta rika sa ido ga yadda ake tafiyar da kudaden kungiyoyin addinai da ke kasar nan.