bera ya halaka jaririya ya kuma jikkata mutane da dama a Legas

Wasu beraye sun addabi mutanen Legas inda aka ce wani bera ya ciji wata jaririya ta halaka kuma ya yi wa da dama mummunan rauni.