BIDIYO: An yi jana’izar mutumin da ’yan bindiga suka kashe tare da ’ya’yansa 4

Yadda aka yi da jana’izar mutumin da ’yan bindiga suka kashe tare da ’ya’yansa

BIDIYO: An yi jana’izar mutumin da ’yan bindiga suka kashe tare da ’ya’yansa 4
Yadda aka yi da jana’izar mutumin da ’yan bindiga suka kashe tare da ’ya’yansa su hudu a daren Asabar a kauyen Dorayi da ke Karamar Hukumar Zariyan Jihar Kaduna.