BIDIYO: Jana’izar Limamin Waje, Sheikh Nasir Muhammad Nasir

A ranar Alhamis, aka gudanar da jana’izar Limamin Waje kuma tsohon Wazirin Kano, Sheikh Nasir Muhammad Nasir, da Allah ya yi wa rasuwa ranar Laraba. Kalli yadda aka gudanar da jana’izarsa a Fadar Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero. BIDIYO: Shekara 25 da rasuwar tsohon Shugaban Najeriya Sani Abacha Kaduna: Abu 5 da Gwamna Uba […]

BIDIYO: Jana’izar Limamin Waje, Sheikh Nasir Muhammad Nasir
BIDIYO: Jana’izar Limamin Waje, Sheikh Nasir Muhammad Nasir

A ranar Alhamis, aka gudanar da jana’izar Limamin Waje kuma tsohon Wazirin Kano, Sheikh Nasir Muhammad Nasir, da Allah ya yi wa rasuwa ranar Laraba.

Kalli yadda aka gudanar da jana’izarsa a Fadar Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero.