BIDIYO: Kalli yadda Jirgin Nigeria Air ya fara sauka a Abuja

Jirgin ya sauka a Abuja ne a ranar Juma’a bayan ya taso daga birnin Addis Ababa na kasar Habasha.

Kalli yadda jirgin farko na kamfanin Nigeria Air ya sauka a Babban Birnin Tarayya, Abuja.