Bidiyon fallasa: Majalisar jihar Kano ta gayyaci Gwamna Ganduje
Kwamitin bincike na Majalisar dokokin jihar Kano kan bidiyon da mawallafin jaridar Daily Nigeria Jaafar Jaafar ya fitar da ke zargin Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje na karbar rashawa daga hannun ‘yan kwangila. Kwamitin ya gayyaci Gwamnan tare da lauyansa don kare kansa kafin gobe Juma’a.
Kwamitin bincike na Majalisar dokokin jihar Kano kan bidiyon da mawallafin jaridar Daily Nigeria Jaafar Jaafar ya fitar da ke zargin Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje na karbar rashawa daga hannun ‘yan kwangila.
Kwamitin ya gayyaci Gwamnan tare da lauyansa don kare kansa kafin gobe Juma’a.