Bindigar soja ba ta san dan kabilar Eggon ko Bafulatani ba – Al-Makura
Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya gargadi ’yan kabilar Eggon da Fulani makiyaya da suke fada da juna su zauna lafiya a tsakaninsu domin bindigar soja