Bindow ya umarci shugabannin qananan hukumomi su yi wa ’yan sanda bayani kan vatan kudin albashi

Gwamnan Jihar Adamawa Alhaji Umaru Bindow Jibrilla ya umurci shugabannin riko na kananan hukumomi hudu su yi wa Kwamishinan ’Yan sanda da Daraktan Hukumar Tsaro ta Jihar kan yadda Naira miliyin 19 da ya kamata a biya albashin ma’aikatan kananan hukumomi suka bata.