Biri ya jawo daukewar wutar lantarki a Kenya
An samu daukewar wutar lantarki a wasu sassan kasar Kenya ranar Talata bayan wani biri ya kashe wani babban injin tiransifoman wutar lantarkin da ke wata tashar samar da wutar lantarkin kasar.