Kananan Labarai• Created September 8, 2012 16:22
Boka ya raba rigimar jana’iza
A ranar Lahadin makon jiya ce wasu ’yan kabilar Eggon suka je Asibitin kwararru na dalhatu Araf da ke Lafiya a Jihar Nasarawa domin daukar gawar wani dan uwansu dan sanda mai suna Kofur Elisha Allu suka kaure da takaddama.