Boko Haram ta yi wa sojoji kwanton-bauna

Kungiyar Boko Haram ta kai hari a kan ayarin motar mukaddashin kwamandan sojojin kasar nan Victor Ezugwu a kan hanyarsa ta ziyartar wani sansanin soji da ke garin Bama na Jihar Barno. Kakakin Rundunar Sojojin Kasa, Kanal Sani Usman Kukasheka, ya tabbatar da mutuwar soj aguda da kuma wasu sojoji biyu da suka samu raunuka, […]

Boko Haram ta yi wa sojoji kwanton-bauna
Boko Haram ta yi wa sojoji kwanton-bauna

Kungiyar Boko Haram ta kai hari a kan ayarin motar mukaddashin kwamandan sojojin kasar nan Victor Ezugwu a kan hanyarsa ta ziyartar wani sansanin soji da ke garin Bama na Jihar Barno.

Kakakin Rundunar Sojojin Kasa, Kanal Sani Usman Kukasheka, ya tabbatar da mutuwar soj aguda da kuma wasu sojoji biyu da suka samu raunuka, sai dai ya ce sojojin sun ci karfin mayakan, inda suka yi nasarar kashe wasu daga cikinsu tare da karbe wasu makamai da wata mota kirar Hilux.