…Brazil ta yi wa basashen duniya leben asiri – jaridar basar
basar Brazil wadda ta koka kan yaddda Amurka ke yi wa shugabanninta leben asiri, ita ma ta taba yi wa Amurka leben asiri, kamar yadda jami’an gwamnatin basar suka bayyana, sannan ta bibiyi sirrin wasu basashe da suka hada da Rasha da Iran da Irabi,. Shekara 10 da ta wuce, a ceear jaridar basar ta […]

basar Brazil wadda ta koka kan yaddda Amurka ke yi wa shugabanninta leben asiri, ita ma ta taba yi wa Amurka leben asiri, kamar yadda jami’an gwamnatin basar suka bayyana, sannan ta bibiyi sirrin wasu basashe da suka hada da Rasha da Iran da Irabi,. Shekara 10 da ta wuce, a ceear jaridar basar ta the Folha de Sao Paulo.
Jaridar ta yi nuni da cewa ta samu takardun bayanai daga Hukumar Leben Asiri ta Brazil (ABIN), wadanda ke nuna yadda aka gudanar da ayyukan leben asirin a tsakanin shekarun 2003 zuwa 2004, a lokacin kama ragamar mulkkkin, tsohon shugaba Luiz Inacio Lula da Silba.
basar Brazil ta riba bibiyar sirrin dakunan gidajen da ofishin jakadancin Amurka ya kama haya a Brasilia, wadda cibiyar leben asirin basar ABIN ta riba amfani a na’urori don jiwo sirrinsu, kamar yadda takardun bayanai suka nuna.
ABIN ta tabatar da cewa dakunan na dauke da na’urorin kwamfuta da kayan sadarwa.