…Brazil ta yi wa kasashen duniya leken asiri – jaridar kasar

kasar Brazil wadda ta koka kan yaddda Amurka ke yi wa shugabanninta leken asiri, ita ma ta taba yi wa Amurka leken asiri, kamar yadda jami’an gwamnatin kasar suka bayyana, sannan ta bibiyi sirrin wasu kasashe da suka hada da Rasha da Iran da Iraki,. Shekara 10 da ta wuce, a ceear jaridar kasar ta […]

…Brazil ta yi wa kasashen duniya leken asiri – jaridar kasar

Luiz Inacio Lula da Silva Shugaban kasar Brazilkasar Brazil wadda ta koka kan yaddda Amurka ke yi wa shugabanninta leken asiri, ita ma ta taba yi wa Amurka leken asiri, kamar yadda jami’an gwamnatin kasar suka bayyana, sannan ta bibiyi sirrin wasu kasashe da suka hada da Rasha da Iran da Iraki,. Shekara 10 da ta wuce, a ceear jaridar kasar ta the Folha de Sao Paulo.

Jaridar ta yi nuni da cewa ta samu takardun bayanai daga Hukumar Leken Asiri ta Brazil (ABIN), wadanda ke nuna yadda aka gudanar da ayyukan leken asirin a tsakanin shekarun 2003 zuwa 2004, a lokacin kama ragamar mulkkkin, tsohon shugaba Luiz Inacio Lula da Silba.
kasar Brazil ta rika bibiyar sirrin dakunan gidajen da ofishin jakadancin Amurka ya kama haya a Brasilia, wadda cibiyar leken asirin kasar ABIN ta rika amfani a na’urori don jiwo sirrinsu, kamar yadda takardun bayanai suka nuna.
ABIN ta tabatar da cewa dakunan na dauke da na’urorin kwamfuta da kayan sadarwa.