Buhari da Atiku za su sanya hannu akan amincewar sakamakon zabe

Shugaba Muhammadu Buhari na jam`iyyar (APC) da tsohon mataimakin shugaban Najeriya  Atiku Abubakar dan takarar jam`iyyar adawa ta PDP za su sanya hannu akan amincewar sakamakon zaben takarar  shugaban kasa da za a yi ranar 16 ga Fabirairu. A makon nan ne tsohon shugaban Amurka Bill Clinton zai gana da Shugaba Buhari da Atiku don […]

Buhari da Atiku za su sanya hannu akan amincewar sakamakon zabe

Shugaba Muhammadu Buhari na jam`iyyar (APC) da tsohon mataimakin shugaban Najeriya  Atiku Abubakar dan takarar jam`iyyar adawa ta PDP za su sanya hannu akan amincewar sakamakon zaben takarar  shugaban kasa da za a yi ranar 16 ga Fabirairu.

A makon nan ne tsohon shugaban Amurka Bill Clinton zai gana da Shugaba Buhari da Atiku don samun gudanar zabe cikin zaman lafiya, kamar yadda kakakin tsohon shugaban Angel Ureña ya sanar.

Kwamitin zaman lafiya na kasa wanda tsohon shugaban Najeriya Abdulsalami Abubakar ke jagoranta suka sanar da hakan.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta