Buhari da Muslim
189. An karvo daga Xan Sallam ya ce: “Alfazariyu ya ba mu labari daga Humaid Xawili daga Anas (Allah Ya yarda da shi) ya ce: “Manzon Allah (SAW) ya yi wa matansa Ila’u (rantsuwar qauracewa) har na wata xaya.