Buhari, Mark, APC, PDP sun taya Jonathan murnar cika shekara 60

Shugaba Muhammadu Buhari da tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark da wasu da dama sun taya tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan murnar cika shekara 60 a duniya. A takardar da Mai Magana da Yawunsa, Mista Femi Adesina, ya sanya wa hannu, Buhari ya taya Jonathan murna a madadin majalisar ministocinsa da sauran ’yan Najeriya.  

Buhari, Mark, APC, PDP sun taya Jonathan murnar cika shekara 60

Shugaba Muhammadu Buhari da tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark da wasu da dama sun taya tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan murnar cika shekara 60 a duniya.
A takardar da Mai Magana da Yawunsa, Mista Femi Adesina, ya sanya wa hannu, Buhari ya taya Jonathan murna a madadin majalisar ministocinsa da sauran ’yan Najeriya.