Buhari na ganawa da hafsoshin tsaro da Gwamnoni uku
A yanzu haka shugaba Muhamamdu Buhari, na ganawa da Gwamnoni uku da shugabannin tsaron kasar a fadar shugaban kasa Abuja. Gwamnonin da ake ganawar da su sun hada da: Jibrilla Bindow na jihar Adamawa da Kashim Shettima na Borno da Nasir El- Rufai na jihar Kaduna. Tare da manyan jami’an tsaron kasar.
shugaban kasa Abuja. Gwamnonin da ake ganawar da su sun hada da: Jibrilla Bindow na jihar Adamawa da Kashim Shettima na Borno da Nasir El- Rufai na jihar Kaduna. Tare da manyan jami’an tsaron kasar.