Buhari na ganawar sirri da shugaban ‘yan sandan Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na ganawar sirri da Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya Ibrahim Idris a fadar shugaban kasa a Abuja. Rahotanni na bayyana cewa, ganawar nada alaka batun ritayar shugaban ‘yan sandan daga mukaminsa. Ko a ranar 4 ga Janairu 2019 an yi irin wannan ganawar. Cikakken rahoton na nan tafe.  

Buhari na ganawar sirri da shugaban ‘yan sandan Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na ganawar sirri da Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya Ibrahim Idris a fadar shugaban kasa a Abuja.

Rahotanni na bayyana cewa, ganawar nada alaka batun ritayar shugaban ‘yan sandan daga mukaminsa. Ko a ranar 4 ga Janairu 2019 an yi irin wannan ganawar.

Cikakken rahoton na nan tafe.

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta