Buhari ya amince a gina layin dogo na zamani daga Ibadan zuwa Kano

Gwamnatin tarayya ta bada izinin yin layin dogo na zamani daga garin Ibadan zuwa Kano akan kudi dalar Amurka biliyan 5 da miliyan dari 3 ( $5.3bn). Ministan sufuri Mista Rotimi Amaechi ne ya bayyana haka a yau alhanis inda ya shaida cewa a jiya Laraba gwamnatin tarayya ta amince. Haka zalika ya bayyana cewa, […]

Buhari ya amince a gina layin dogo na zamani daga Ibadan zuwa Kano

Gwamnatin tarayya ta bada izinin yin layin dogo na zamani daga garin Ibadan zuwa Kano akan kudi dalar Amurka biliyan 5 da miliyan dari 3 ( $5.3bn).

Ministan sufuri Mista Rotimi Amaechi ne ya bayyana haka a yau alhanis inda ya shaida cewa a jiya Laraba gwamnatin tarayya ta amince.

Haka zalika ya bayyana cewa, sun nemi aba su kudi domin fara aikin gina layin dogon daga garin Fatakwal zuwa Warri.