Buhari ya dage gabatar da takararsa zuwa ranar Laraba

Tsohon Shugaban kasa Janar Muhammadu Buhari ya dage gabatar da niyyarsa ta tsaywa takarar Shugaban kasa daga shekaranniya Laraba zuwa Laraba mai zuwa 15 ga Oktoba.  Kafar labarai ta NEWSWIRE NGR, ruwatito cewa sanarwa dagewar tana kunshe ne cikin wata takarda dauke da sanya hannun Ko’odinetan Kwamitin Kamfe na Buhari ne Dokta Audu Ogbeh. Sai dai […]

Buhari ya dage gabatar da takararsa zuwa ranar Laraba
Buhari ya dage gabatar da takararsa zuwa ranar Laraba

Tsohon Shugaban kasa Janar Muhammadu Buhari ya dage gabatar da niyyarsa ta tsaywa takarar Shugaban kasa daga shekaranniya Laraba zuwa Laraba mai zuwa 15 ga Oktoba.  Kafar labarai ta NEWSWIRE NGR, ruwatito cewa sanarwa dagewar tana kunshe ne cikin wata takarda dauke da sanya hannun Ko’odinetan Kwamitin Kamfe na Buhari ne Dokta Audu Ogbeh.
 Sai dai sanarwar ba ta bayyana wani dalili na dage gabatarwar ba, sai dai ta ce: “Niyyar gabatarwar da aka shirya yi a ranar Laraba (shekaranjiya) 8 ga Oktoba, 2014 yanzu ta koma ranar Laraba 15 ga Oktoba, 2014 a dandalin Eagle Skuare da ke Abuja.”

KADVS ta daƙile yunƙurin sace yara da ceto wasu a Zariya

Gwamnatin Tinubu na yunƙurin hana ni yin takara — Peter Obi

An gurfanar da ƙarin mutum 17 bisa zarginsu a kisan malama

An kama matashi ɗauke da hannun mutum da bindigogi