Buhari ya doke Atiku a Ekiti

Shugaban Najeriya Muhammadu na jam’iyyar APC ya doke abokin hamayyarsa na PDP, Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na jihar Ekiti. Sakamakon zaben da hukumar zaben Najeriya ta bayyana a Abuja ranar Litinin, wanda shi ne na farko, ya nuna cewa Buhari ya samu kuri’a 219,231 yayin da Atiku ya samu kuri’a 154,032 kamar yadda […]

Buhari ya doke Atiku a Ekiti

Shugaban Hukumar Zabe ta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu

Shugaban Najeriya Muhammadu na jam’iyyar APC ya doke abokin hamayyarsa na PDP, Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na jihar Ekiti.

Sakamakon zaben da hukumar zaben Najeriya ta bayyana a Abuja ranar Litinin, wanda shi ne na farko, ya nuna cewa Buhari ya samu kuri’a 219,231 yayin da Atiku ya samu kuri’a 154,032 kamar yadda BBC ta rairayo.