Buhari ya gana da Firayi Ministar Birtaniya

A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gana da Firayi Minsitar Birtaniya Theresa May. An dai ruwaito cewa sun gana ne gida mai lamba 10 kan titin Downing da ke birnin Landa, kuma ana tunanin za su tattauna ne a kan al’amuran da suka shafi kasashen guda biyu.          

Buhari ya gana da Firayi Ministar Birtaniya

A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gana da Firayi Minsitar Birtaniya Theresa May.

An dai ruwaito cewa sun gana ne gida mai lamba 10 kan titin Downing da ke birnin Landa, kuma ana tunanin za su tattauna ne a kan al’amuran da suka shafi kasashen guda biyu.