Buhari ya gana da Sarakuna da Malamai a Kaduna

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da sarakuna da malaman addinai yau a jihar Kaduna don tattauna yadda za a magance rikicin da jihar ke fama da shi. Wadanda suka halarci zaman tattaunawar sun hada da: Mai Martaba Sarkin Zazzau Dakta Shehu Idris da Rabaran Mathew Man-oso Ndagoso  da Sakataren kungiyar Jama’atul Nasril Islam (JNI), […]

Buhari ya gana da Sarakuna da Malamai a Kaduna

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da sarakuna da malaman addinai yau a jihar Kaduna don tattauna yadda za a magance rikicin da jihar ke fama da shi.

Wadanda suka halarci zaman tattaunawar sun hada da: Mai Martaba Sarkin Zazzau Dakta Shehu Idris da Rabaran Mathew Man-oso Ndagoso  da Sakataren kungiyar Jama’atul Nasril Islam (JNI), Dakta Khalid Abubakar Aliyu da dai sauransu.