Buhari ya gana da wakilan shugaban China a Abuja

A yau Alhamis ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya yi ganawar sirri da wakilan shugaban kasar China Xi Jinping, a gidan Gwamnati da ke Abuja. Shugaban ya yi ganawar ne da misalin karfe 11:30 na safe a ofishinsa. Ministan harkokin wajen Najeriya Geoffrey Onyeama, na cikin wadanda ya karbi bakin.  

Buhari ya gana da wakilan shugaban China a Abuja

A yau Alhamis ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya yi ganawar sirri da wakilan shugaban kasar China Xi Jinping, a gidan Gwamnati da ke Abuja.

Shugaban ya yi ganawar ne da misalin karfe 11:30 na safe a ofishinsa.

Ministan harkokin wajen Najeriya Geoffrey Onyeama, na cikin wadanda ya karbi bakin.