Buhari ya isa Daura don ya kada kuri’arsa
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa mahaifarsa Daura da ke jihar Katsina. A gobe Asabar ne ake sa ran gudanar da zaben Shugaban kasar Najeriya inda Shugaba Buhari ne dan takarar shugabancin kasar karkashin jam’iyyar APC.
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa mahaifarsa Daura da ke jihar Katsina.
A gobe Asabar ne ake sa ran gudanar da zaben Shugaban kasar Najeriya inda Shugaba Buhari ne dan takarar shugabancin kasar karkashin jam’iyyar APC.