Buhari ya isa Makurdi don yakin neman zabe

A yau Laraba Shugaba Muhammadu Buhari ya isa Makurdi babban birnin jihar Benuwai don gudanar da yakin neman zabensa a karo na biyu. Buhari ya sauka a jihar ne tare da jigogin jam`iyyar APC da wasu Gwamnoni. Ana saran shugaba zai ziyarci fadar sarkin tibi wato Tor Tiv, Farfesa James Ayatse, yayin da zai gana […]

Buhari ya isa Makurdi don yakin neman zabe

A yau Laraba Shugaba Muhammadu Buhari ya isa Makurdi babban birnin jihar Benuwai don gudanar da yakin neman zabensa a karo na biyu.

Buhari ya sauka a jihar ne tare da jigogin jam`iyyar APC da wasu Gwamnoni.

Ana saran shugaba zai ziyarci fadar sarkin tibi wato Tor Tiv, Farfesa James Ayatse, yayin da zai gana da Gwamnan jihar Benuwai Samuel Ortom kafin ya isa filin wasa na Aper Aku don yin kamfen dinsa.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta