Buhari ya kai ziyara Maiduguri bayan harin Boko Haram
A yanzu haka Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa Maiduguri babban birnin jihar Borno bayan ya dawo daga Addis Ababa. Kamar yadda Mai bai wa shugaban kasar shawara kan kafafen yada labarai Garba Shehu, ya sanar a shafinsa na Twitter. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1227569971036704768 A cewar Garba Shehu , Shugaba Buhari ya ziyarci jiha ne domin jajanta wa […]
Ziyarar Buhari a Maiduguri
A yanzu haka Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa Maiduguri babban birnin jihar Borno bayan ya dawo daga Addis Ababa.
Kamar yadda Mai bai wa shugaban kasar shawara kan kafafen yada labarai Garba Shehu, ya sanar a shafinsa na Twitter.
https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1227569971036704768
A cewar Garba Shehu , Shugaba Buhari ya ziyarci jiha ne domin jajanta wa gwamnati da al’ummar Borno kan harin da Boko Haram ta kai jihar kwanan nan.