Buhari ya karbi cikakkun bayanan kasafin kudi

  Majalisar Dokoki ta mika cikakkun bayanan kasafin kudin kasa ga fadar shugaban kasa domin sanya hannu. Mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin majalisar wakilai, Honorabul Abdurrahman Kawu Sumaila  ne ya bayyana hakan. Ya ce  “sun karbi kasafin kudin, kuma sun mika shi ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.”

Buhari ya karbi cikakkun bayanan kasafin kudi
Buhari ya karbi cikakkun bayanan kasafin kudi

 

Majalisar Dokoki ta mika cikakkun bayanan kasafin kudin kasa ga fadar shugaban kasa domin sanya hannu.

Mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin majalisar wakilai, Honorabul Abdurrahman Kawu Sumaila  ne ya bayyana hakan. Ya ce  “sun karbi kasafin kudin, kuma sun mika shi ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.”