Buhari ya karbi fom din takara da aka saya masa
A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya karbi fom din tsayawa takara da kungiyar NCAN ta saya masa a Fadar Shugaban Kasa. Kungiyar ta Nigeria Ambassadors Consolidation Network mika wa Shugaba Buhari fom din ne wanda ta saya masa a makon da ya gabata a kan kudi Naira miliyan 45. Shugaban kungiyar, Barista Sanusi […]

A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya karbi fom din tsayawa takara da kungiyar NCAN ta saya masa a Fadar Shugaban Kasa.
Kungiyar ta Nigeria Ambassadors Consolidation Network mika wa Shugaba Buhari fom din ne wanda ta saya masa a makon da ya gabata a kan kudi Naira miliyan 45.
Shugaban kungiyar, Barista Sanusi Musa ne jagoranci sauran shugabannin kungiyar wajen mika fom din.