Buhari ya ki amincewa da kudurin canja jadawalin zabe
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ki amincewa da kudurin canja jadawalin wanda majalisar tarayya ta aike masa da nufin ya rabbata hannu. Wata majiya ta sanar da Aminiya cewa shugaban ya riga aike wa shugabannnin majalisun guda biyu cewa bai amince da kudurin ba. Sannan ana sa ran za su sanar da zauren […]

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ki amincewa da kudurin canja jadawalin wanda majalisar tarayya ta aike masa da nufin ya rabbata hannu.
Wata majiya ta sanar da Aminiya cewa shugaban ya riga aike wa shugabannnin majalisun guda biyu cewa bai amince da kudurin ba. Sannan ana sa ran za su sanar da zauren majalisar idan suka zauna.