Buhari ya lashe karin kananan hukumomi 10 na Kano
Shugaba Muhammadu Buhari na jama’iyyar APC ya sake lashe karin kananan hukumomi 10 da ke jihar Kano. Da wannan sakamakon, Shugaba Buhari ya lashe kuri’un kananan hukumomi 21 cikin 44 da ke jihar.
Shugaba Muhammadu Buhari na jama’iyyar APC ya sake lashe karin kananan hukumomi 10 da ke jihar Kano.
Da wannan sakamakon, Shugaba Buhari ya lashe kuri’un kananan hukumomi 21 cikin 44 da ke jihar.