Buhari ya rantsar da Alkalin Alkalan Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, a yau Laraba ya rantsar da Ibrahim Tanko Mohammed a matsayin Alkalin Alkalan Najeriya CJN. Tun a watan Janairu 2019 Ibrahim yake rike da mukamin Mukaddashin Alkalin Alkalan Najeriya, bayan dakatar da tsohon Alkalin Alkalan Najeriya CJN Walter Onnoghen daga mukamin.  

Buhari ya rantsar da Alkalin Alkalan Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, a yau Laraba ya rantsar da Ibrahim Tanko Mohammed a matsayin Alkalin Alkalan Najeriya CJN.

Tun a watan Janairu 2019 Ibrahim yake rike da mukamin Mukaddashin Alkalin Alkalan Najeriya, bayan dakatar da tsohon Alkalin Alkalan Najeriya CJN Walter Onnoghen daga mukamin.